Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Shugabar Mata ta APC a Yobe, Fatima Mairiga, ta rasu bayan gajeriyar rashin lafiya a Kano, inda aka sanar da gudanar da jana’izarta a birnin Damaturu.
Tsohon dogarin marigayi Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha (mai ritaya), ya karyata labarin da ake yadawa kan abin da ya kashe tsohon shugaban kasar.
Prophet Elijah Bamidele ya yi hasashe kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Malamin addinin ya bayyana cewa an nuna masa wanda zai hau kan mulki.
Olusegun Obasanjo ya zargi tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar da bai wa marigayi Ghali Na’Abba N5m domin fara shirin tsige shi daga mulki.
Gwamnan Abia, Alex Otti, ya ce Hope Uzodimma ba zai iya magana a madadin dukkan gwamnonin Kudu maso Gabas ba kan goyon bayan wa’adin Tinubu na biyu.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da shirin kafa kamfanin jirgin sama na kasuwanci mallakar jihar domin samar da ayyukan yi ga ’yan asalin Kano.
Ɗan takarar gwamnan Kaduna da ya sha kaye a ADC, Muhammad Bello Mainan Zazzau, ya yi murabus daga jam’iyyar kwanaki bayan sasanta rikicin shugabancinta.
Peter Obi ya gana da Jakadan Birtaniya a Najeriya, Richard Montgomery, inda suka tattauna dimokuraɗiyya, tattalin arziki da ƙarfafa hukumomi gabanin zaɓukan nan gaba
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi kira da babbar murya ga 'yan adawa. Farfesa Nentawe ya bukaci su daina kushe gwamnatin Tinubu.
Sharif Lawal
Samu kari