Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban hukumar bogi ta PFIPC, Adeniyi Adeyemi Matthew, ya musanta cewa shi kadai ne ya kirkiri hukumar. Ya bukaci a ba shi dama ya bayyana gaban kwamiti.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutane akalla 12 a kauyen Lajinge da ke Sokoto, inda suka kona mutum shida da ransu tare da sace wasu mazauna kauyen.
Iran ta musanta ikirarin Donald Trump cewa ta bukaci Amurka ta dakatar da sabbin hare-hare, tana mai cewa mashigin Hormuz zai ci gaba da kasancewa a rufe.
Sabon auren da Aminu Saira ya yi ya ja hankalin masoyansa da sauran masu bibiyar harkokin Kannywood, musamman bayan da hotunansa tare da matansa biyu suka bazu.
Amurka ta yi Allah-wadai da harin da ya kashe mutane akalla 30 a Kaduna, tana mai kira ga gwamnatin tarayyar Najeriya ta dauki mataki kan matsalar tsaro.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce rabon filaye ga jama'a zai rage matsalar gidaje, samar da arziki tare da inganta makomar iyalai a jihar.
Wani babban malami a Sashen Shari’a na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Dakta Umar Sani Bebeji, ya rasu bayan wani mummunan hatsarin mota da ya ritsa da shi.
Gwamna Dikko Radda ya bukaci al’ummar Katsina su guji siyasantar da matsalar tsaro, su kara addu’a tare da bai wa jami’an tsaro cikakken hadin kai.
Shugaban Amurka Donald Trump ya dakatar da harin da aka shirya kai wa Iran, yana mai cewa an cimma matsaya kan yarjejeniya da za ta iya bude mashigin Hormuz.
Sharif Lawal
Samu kari