Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dauko batun bude mashigar ruwa ta Hormuz. Ta ce bude mashigar ya rataya kan wasu abubuwan da take bukatar Amurka ta aiwatar.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan batun cewa kasarsa na fuskantar karancin makamai. Shugaba Trump ya yi barazana ga masu tona asiri.
Sanata Orji Uzor Kalu ya ce Shugaba Bola Tinubu ba shi da babban ƙalubale a zaɓen 2027, yana mai cewa jam’iyyun adawa sun rarrabu kuma sun yi rauni.
Davido ya ce babu wanda zai iya kayar da shi a zaɓe mai gaskiya, amma ya ce rashin sahihancin tsarin zaɓen Najeriya ya hana shi shiga harkokin siyasa.
Fadar Sarkin Gombe ta karyata zargin cewa an hana Sarkin ganawa da Farfesa Isa Pantami, tana mai cewa labarin ƙarya ne kuma yana da alaƙa da siyasa.
Sojojin Isra’ila biyu sun mutu, yayin da wasu bakwai suka jikkata bayan fashewar bam a wani gini da aka yi wa tarko a kudancin Lebanon a Gabas ta Tsakiya.
Gwamnatin Osun karkashin jagorancin Adeleke ta sake raba tallafin rage raɗaɗin tsadar rayuwa ga ma’aikatan gwamnati, domin ƙara musu albashi da inganta jin daɗinsu.
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya kalubalanci shugaban EFCC kan daskare asusun jihar, yana zargin hukumar da ɗaukar matakin ba tare da umarnin kotu ba.
Sarkin Iwo, Oba Abdulrasheed Akanbi, ya haramta Hennessy da sauran giya a fadarsa, yana mai cewa barasa na iya jawo matsalolin lafiya ga dan Adam.
Sharif Lawal
Samu kari