Sharif Lawal
7164 articles published since 17 Fab 2023
7164 articles published since 17 Fab 2023
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara a yakin da suke yi da 'yan ta'adda a jihar Borno. Sojojin sun hallaka babban kwamandan Boko Haram da ake nema.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa ba za a kawo karshen matsalar rashin tsaro ba sai an magance masu ba 'yan bindiga bayanai.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya bukaci abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP, Asue Ighodalo, da ya karbi hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke.
Jami'an tsaro na hukumar DSS da sojoji sun yi gumurzu da 'yan bindiga a jihar Neja. Jami'an tsaron sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga da dama yayin artabun.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a fadar wani basarake da ke jihar Nasarawa. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da basaraken yayin harin.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa tun bayan hawansa mulki, bai karbo bashin ko sisin kobo ba. Ya bayyana cewa ya tsuke bakin aljihun gwamnati.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, ya nuna rashin gamsuwa da salon mulkin Shugaba Bola Tinubu. Ya ce bai tabuka komai ba a cikin shekara biyu.
Shugaban cocin Katolika ta Abuja, Cardinal John Onaiyekan, ya caccaki Shugaba Bola Tinubu. Ya nuna cewa ba zai lashe ba a 2027 saboda halin da 'yan Najeriya ke ciki.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Neja. 'Yan bindigan wadanda suka farmaki kauyuka sun hallaka mutane tare da kona gidaje.
Sharif Lawal
Samu kari