Sharif Lawal
7165 articles published since 17 Fab 2023
7165 articles published since 17 Fab 2023
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Sokoto ta samu koma baya bayaɓn wasu manyan siyasa sun sauya sheka zuwa APC. Sun samu tarba daga Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Damagum, ya bayyana cewa jam'iyyar za ta dauki matakin ladabtarwa kan masu haddasa rikici a cikinta.
Gwamnonin jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya sun zargi gwamnatin tarayya da yin amfani da wasu dabaru don ganin an kawu rabuwar kai a cikin jam'iyyun adawa.
Wasu mahara dauke da muggan makamai sun kai hari a jihar Plateau. Harin ya jawo sanadiyyar hallaka mutane wadanda ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Shugabannin 'yan adawa na ta kokarin kafa hadaka domin kawar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da APC a zaben 2027. Shirye-shirye kan hakan sun yi nisa sosai.
Wata mahajjaciya daga jihar Zamfara ra samu karuwa a birnin Madina na kasar Saudiyya. 'Yan Najeriya sun yi martani kan haihuwar da mahajjaciyar ta yi.
Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa a majalisar dattawa, Sanata Orji Kalu, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu na samun goyon baya kan 2027 ne saboda ayyukansa.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, ya nuna yatsa ga gwamnan jihar Bauchi da shugaban rikon kwarya na PDP kan rikicin da ya addabi jam'iyyar.
Tsohon ministan wasanni a zamanin mulkin Muhammadu Buhari, Solomon Dalung, ya yi wa gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wankin babban bargo.
Sharif Lawal
Samu kari