Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Wasu daga cikin gwamnoni 36 na Najeriya sun kasance tsofaffin sanatoci. Wadannan gwamnonin sai da suka fara zuwa majalisa kafin au dawo jagorancin jihohinsu.
Babban alkalin jihar Katsina ya yi tsokaci kan batun sakin wasu daga cikin 'yan bindigan da aka tsare. Ya bayyana cewa gwamnati ta nemi shawara ta fuskar shari'a.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya yi tsokaci kan zargin yin cushe a dokokin haraji. Sanata Ndume ya ce akwai bambanci a abin da Tinubu ya sa wa hannu.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya yi magana kan jita-jitar cewa ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso. Fayemi ya fadi alakar da ke tsakaninsu.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris, ta bullo da shirin horas da 'yan banga don tunkarar matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi barazanar farmakar kasar Iran kan shirinta na nukiliya. Ya ce dole ne ta gaggauta zama nan teburin tattaunawa.
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya, Abdul Ningi, ya soki harin da Amurka ta kawo a Najeriya. Ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kuskure.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an 'yan sanda kwanton bauna a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka 'yan sanda tare da raunata wasu.
Kungiyar Northern Youth Frontiers (NYF), ta bayyana cewa yankin Arewacin Najeriya zai bayar da cikakken goyon baya ga Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Sharif Lawal
Samu kari