Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Shugaba Bola Tinubu ya amince ana wahala a Najeriya, amma ya ce daina biyan tallafin fetur shi ne kawai matakin da zai kare Najeriya daga fadawa cikin fatara.
A ranar Juma'a, 26 ga watan Afrilu, Shugaba Bola Tinubu ya nada Jim Ovia a matsayin shugaban hukumar bayar da lamunin ilimi ta Najeriya (NELFUND).
An rahoto cewa sojojin da ke atisayen 'Whirl stroke' a jihar Taraba sunsamu nasarar kashe 'yan bindiga biyu yayin dakile wani harin da suka kai wani kauyen jihar.
A yayin da jama'a ke alakanta ambaliyar ruwan sama a Dubai da amfani da fasahar ƙirƙirar ruwan sama da ƙasar ta yi, wani bincike ya nuna akasin zargin mutane.
Kamfanin jiragen sama na Air Peace ya yi karin haske kan tangardar na'ura da jirginsa ya samu a lokacin da yake kokarin sauka filin jirgin Murtala Muhammad na Legas.
Gloria Olotu, daraktar kudi da asusu ta hukumar TETFund ta kwana a hannun hukumar yaki da rashawa ta ICPC kan zargin sa hannu a badakalar kwangilar N3.8bn.
A safiyar ranar Juma'a, 26 ga watan Afrilu 'yan bindiga suka kai hari kauyen Maradun da ke jihar Zamfara inda suka kashe mutane biyu tare da yin garkuwa da wasu 30.
Makarantar kasa-da-kasa ta Amurka da ke Abuja (AISA) ta aika wasika ga hukumar EFCC inda ta nemi mayar da $760,000 na kudin makarantar ƴaƴan Yahaya Bello.
Daga cikin masu neman takarar kujerar gwamnan jihar Ondo karkashin PDP, tsohon mataimakin gwamnan jihar, Agboola Ajayi ya lashe tikitin takarar jam'iyyar.
Sani Hamza
Samu kari