Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Tsohon gwamna jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya ce mutuwar shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar'adua a ranar 5 ga Mayu, 2024 ta sauya siyasar kasar nan.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta nesanta kanta daga jerin wasu sunaye na tsofaffin gwamnoni 58 da aka fitar kan cewa tana tuhumarsu.
Mun samu labarin rasuwar mahaifiyar jajirtaccen dan sandan da aka dakatar, DCP Abba Kyari wadda ta rasu a yau Lahadi bayan fama da jinya. Za ayi jana'iza a Borno.
A yayin da Najeriya ke fama da hauhawar farashin kayayyaki, gwamnan CBN, Olayemi Cardoso ya ce akwai laifin gwamnatin tarayya da 'yan majalisu a tsadar kayan.
Tashin da Dalar Amurka ke yi a kan Naira na cigaba da tasiri ga tattalin arziki. Farashin kayayyaki a kasuwa zai harba bayan Kwastam ta kara kudin shigo da kayan.
Rundunar sojin Najeriya ta fara dibar sabbin sojoji masu kwalin sakandare domin inganta rundunar yayin da rashin tsaro ke kara kamari a fadin kasar baki daya.
Matakin da tsohon gwamnan Kogi Yahaya Bello ya dauka na gujewa kamu ko mika kansa domin amsa tambayoyi a hukumar EFCC ya jawo Allah wadai daga tsofaffin gwamnoni 2.
Rahotanni sun nuna cewa wasu da ake kyautata zaton ‘yan ta’addan Boko Haram ne da suka tuba sun kona shingayen binciken kwakwaf na hukumar NDLEA da kwastam a Borno.
Naira ta kara rasa kima daga Talata zuwa ranar Alhamis yayin da aka saida kowace $1 a kan N1, 402. A yanzu dai Dalar na karanci a kasuwar gwamnati da bayan fafe.
Sani Hamza
Samu kari