Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana mafi karancin albashi na N48,000 da gwamnatin tarayya ta gabatar a matsayin tayin Almajiri.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari ya ce wadanda ke nadamar zaben Tinubu a 2023 suna hankoro ne saboda ba su samu abinda suke so ba a gwamnatin.
Asusun ba da lamunin karatu na Najeriya (NELFUND) ya sanar da ranar 24 ga Mayu, 2024, a matsayin ranar da za a bude shafin yanar gizo domin neman lamunin.
Shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya ce wasu matasa da ke harkar crypto ba su san ana amfani da su wajen daukar nauyin ayyukan ta’addanci a Najeriya ba.
'Shugabannin majalisar jihohin Najeriya 36 sun yi wata ganawa a Abuja a ranar Alhamis inda suka amince da yunkurin da ake yi na kafa 'yan sandan jihohi.
Kamfanin biyan kudi na Najeriya, Flutterwave, ya sake gamuwa da sharrin masu kutse, wanda ya kai ga asarar Naira biliyan 11, da aka tura zuwa wasu asusu.
Shugaban hukumar FIRS, Zacch Adedeji, ya bayyana cewa, hukumar ta samar da jimillar kudaden haraji na Naira tiriliyan 3.94 a watanni 3 na farkon shekarar 2024.
Majalisar dattawa ta zartar da kudurin dokar kafa hukumar raya Arewa maso Yamma. Idan aka kafa hukumar, za ta inganta rayuwa da farfado da tattalin arzikin shiyyar.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo, ya magantu yayin da kamfanin jiragen Emirates ya sanar da cewa zai dawo jigilar fasinjoji a Nigeria a watan Oktoba.
Sani Hamza
Samu kari