Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bukaci jami’an tsaro da su kamo dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.
Madam Florence Morenike Saraki, mahaifiyar tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ta rigamu gidan gaskiya. An ruwaito ta rasu tana da shekaru 88.
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya jaddada kudirinsa na ganin cewa an samu wadataccen abinci a Najeriya wanda hakan zai rage talauci da bunkasa tattalin arziki.
Akalla ‘yan kasashen Jordan da Iran 19 ne suka mutu a lokacin aikin Hajji a kasar Saudiya sakamakon tsananin zafi. Ana kuma fargabar mutum 17 sun bace.
Hukumar kididdiga ta kasa ta bayyana jihohin da farashin kayan abinci ya fi kamari a lokacin da 'yan Najeriya ke fafutukar neman kudin da za su ciyar da kansu.
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood ta sake shiga jimami bayan rasuwar fitacciyar jarumarta, Stella Ikwuegbu da aka fi sani da Madam Koikoi a jiya Lahadi.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Ayodeji Ariyo Gbeleyi a matsayin shugaban hukumar kamfanonin gwamnati (BPE). Gbeleyi tsohon kwamishinan Legas ne.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana gamsuwarta da yadda aka gudanar da Sallar Eid el-Kabir cikin kwanciyar hankali da lumana a fadin jihar.
A yayin da al'ummar Musulmi za su gudanar da Sallar Idin bana a yau Lahadi, fadar shugaban kasar Najeriya ta ce Bola Tinubu zai gudanar da burin Sallarsa a Legas.
Sani Hamza
Samu kari