Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
NBS ta ce hauhawar farashin kaya a Najeriya ta ragu zuwa 18.02% a Satumba 2025 — mafi ƙanƙanta cikin shekaru uku, yayin da farashin abinci ya fadi zuwa 16.87%.
Rahotanni sun nuna cewa Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba na iya barin PDP domin shiga APC, yayin da tattaunawa da jama’a ke gudana a fadin jihar.
Wannan rahoton ya mayar da hankali kan jihohi 24 na Najeriya da yanzu suke karkashin jam'iyyar APC bayan gwamnan Enugu, Peter Mbah ya sauya sheka daga PDP.
Kano ta yi fice a karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta samu matsayi na biyu a gaskiya, ta daya a NECO, da ci gaba a tattalin arziki da muhalli a 2025.
Reno Omokri ya karyata zargin cewa gwamnatin Najeriya na tallafa wa Boko Haram, ya kalubalanci Sanata Ted Cruz ya kawo hujjoji da shaidun zancensa.
APC ta amince da tsarin maslaha a zaben fitar da dan takarar gwamnan Ekiti, ta mara baya ga Gwamna Oyebanji bayan janyewar Atinuke Omolayo da wasu 'yan takara.
Sojojin JTF sun kama ma’aurata da ake zargi da safarar makamai zuwa ‘yan ta’adda a Kaduna, sun gano harsasai 1,207 da ake shirin kaiwa Arewa maso Yamma.
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya kori Samson Osagie daga matsayin kwamishinan shari’a, ya kuma ƙara ma’aikatu zuwa 28 don daidaita tsarin gwamnati.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta ƙi karbar bukatar DSS ta sake gabatar da hujjoji da aka ƙi karɓa a shari’ar tsohon NSA Sambo Dasuki, saboda wasu dalilan shari'a.
Sani Hamza
Samu kari