Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan Kano ya bayyana kudin da yake kashewa wajen ciyar da Kanawa a cikin watan Ramadana yayin da ake ci gaba da cece-kuce kan adadin kudin na bana.
An nemi gwamnan Kano ya ba bahasin yadda ya kashe wasu kudade da ake ganin an ware su ne domin ya ciyar da 'yan jihar a cikin watan Ramadanan bana.
An bayyana jihohin Najeriya da suka fi shan tsadar man fetur a Najeriya, duba da yadda farashin ya tashi a gidajen mai a cikin watan da ya gabata.
An bayyana yadda wata mummunar gobara ta kashe dalibar jami'ar Yobe bayan da wuta ta kama a dakin kwanan dalibai, inda aka ga dalibar na bacci a daki.
Akwai yiwuwar Falasdinawa su samu sakin mara bayan da kasashen Turai suka bayyana amincewarsu a ba kasar 'yancin kai cikakke don kawo mafita ga rikici.
Fitaccen malamin coci ya jawo cece-kuce a Najeriya bayan ya bayyana tada matattu sama da 50 a shekarar da ta gabata. An yi ta bayyana ra'ayoyi kan lamarin.
Dan Najeriya ya shiga tarihi yayin da ya kammala digiri a UNICAL, inda ya samu kyautar kudi daga SUG a lokacin da ake bikin yaye dalibai a jami'ar da ke Kudanci.
Malamin addinin Islama ya bayyana yadda 'yan kabilar Igbo ke tsanar auren Musulmi saboda wasu dalilai na addini da kabilanci a yankin Kudu maso Gabas.
Bayan ganin Peter Obi a masallaci, hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kadan daga abin da ya gani na alamar siyasa game da wannan ziyara.
Salisu Ibrahim
Samu kari