Salisu Ibrahim
5651 articles published since 29 Dis 2020
5651 articles published since 29 Dis 2020
Babban malamin coci ya ce, ba kowanne Musulmi bane dan ta'adda, kuma aiki Boko Haram bai da nasaba da addini ko ta kusa ko ta nesa a halin da ake ciki yanzu.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya siya kati mai tsada bayan da gwamnati ta kara farashin wutar lantarki a makon da ya gabata kan wasu dalilai.
Wata mata ta yi tas da asusun mijinta yayin da ya bayyana ba ta ATM ta yi cefane da shi. Ya bayyana irin kayan da aka siya da kudin wadanda suka jawo cece-kuce.
Majalisar dokokin jihar Rivers ta bayyana manufarta na tsige gwamna Fubara duba da wasu abubuwan da suka ce sun saba da abin da suke tsammani game da shi.
Wani uba da dansa sun yi aikin dana-sani, sun hallaka wata mata da aka ce makwabciyarsu ce a wani yankin jihar Ogun, 'yan sanda sun kama su yanzu haka.
An bayyana yadda 'yan sanda suka kai ga kame wadanda suka kashe 'yan sanda shida a jihar Delta a makon da ya gabata. An bayyana yadda aka kama su.
An bayyana yadda Fulani suka zargo sojojin Najeriya da aikata masu barnar da ba za su iya daukar mataki ba a Plateau. Sun bayyana yadda aka kone gidajensu.
An bayyana yin nasarar gyara wutar lantarkin Najeiya da ta lalace a kwanakin nan, har ta kai ga an shiga jimami da zafi a yankuna na kasar nan da yawa.
An ruwaito yadda ;yan ta'adda suka kai farmaki sansanin sojojin Najeriya a jihar Yobe tare da kashe jami'in soja da kuma kone motocin sintiri na jami'ai.
Salisu Ibrahim
Samu kari