Muhammad Malumfashi
20170 articles published since 15 Yun 2016
20170 articles published since 15 Yun 2016
An samu labari Naira ta samu babban cigaba jiya, ɗaya daga cikin mafi girma cikin kusan shekara guda. Naira ta rufe kasuwa jiya a kan N1,515 ga dala ɗaya.
A ranar Juma'a Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da yin nadin mukamai. An amince da nadin mukamai a hukumar da aka kawo domin cigaban Kudu maso gabas a Najeriya.
An nada shugabannin wasu hukumomin gwamnatin tarayya. Mai taimakawa shugaban kasa wajen yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya fitar da sanarwa.
Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya yi zancen da zai batawa wasu malaman addini rai. Dutsen Tanshi ya soki malaman da suka karbi sarautar Sarkin Musulmi
Bini-bini yanzu sai an ji cewa bata-gari sun jefa mutane a duhu saboda satar kayan lantarki.. Injiniya ya nuna shakku kan dalilin yawan lalacewar wutar lantarkin.
A ranar Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024 da muke ciki aka fara kada kuri'a a zaben jihar Ondo inda za a fafata tsakanin APC da PDP da LP da NNPP da sauransu.
A zaben Ondo, alamu sun fara nuna wanda zai zama gwamna wanda zai yi mulki zuwa 2028. Jam'iyyar APC ta sha gaban PDP da kuri'u 200 kafin gama tattara sakamako
Fisayo Soyombo wanda ‘dan jarida ne mai binciken kwa-kwaf ya ya fito da bidiyoyin da ya tonawa jami’ansu asiri, ya taso jami’an hukumar kwastam a gaba.
'Yan sanda sun damke Patrick Akpoguma wanda ake ganin ya na fantamawa cikin kudi, ya ba ‘yan sanda cin hancin N174m, sun ki karbar kudi domin rufa masa asiri
Muhammad Malumfashi
Samu kari