Muhammad Malumfashi
21483 articles published since 15 Yun 2016
21483 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnan jihar Neja, Umaru Mohammed Bago, ya koka kan sulhun da ake yi da 'yan bindiga a wasu jihohi. Ya ce hakan ya sanya suka kwararo jihar Neja.
Hukumar NAHCON ta fara shirin Hajjin 2026 tun da wuri, ta ce kujeru 95,000 aka samu daga Saudiyya, inda kudin ajiya ga maniyyata ya fara daga ₦8.5m kacal.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Sanata Chris Ngige, ya bayyana dalilin cire shi daga mukaminsa na gwamnan Anambra inda ya ce ya ki amincewa da bukatun wasu ne.
Kasurgumin dan ta'adda, Bello Turji ya tabbatar da cewa ana tattaunawa zaman lafiya a Zamfara, ya soki Sheikh Murtala Asada kan abin da ya kira karyar da yake yi.
Majiyoyin da muke da su sun tabbatar da cewa mahaifin matashi dan gwagwarmaya, Dr. Bello Galadanci da aka fi sani da Ɗan Bello ya rasu a yau Alhamis.
Mazauna kauyuka 30 a Kaura-Namoda sun gudanar da zanga-zanga a Gusau, suna rokon gwamnati ta kawo karshen ta’addancin da ke halaka rayukansu kullum.
Hakimin Ɗan Isa ya tabbatar da cewa ƴan bindiga sun fara karɓar haraji kafin su bari a yi noma a daminar bana a kauyuka 35 da ke yankinsa a jihar Zamfara.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan dakarun sojoji a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka soja tare da raunata wasu jami'ai.
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Injiniya Abdullahi Ramat a matsayin shugaban NERC tare da wasu kwamishinoni biyu domin inganta harkar wutar lantarki a Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari