Muhammad Malumfashi
21479 articles published since 15 Yun 2016
21479 articles published since 15 Yun 2016
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da tashin wani bam da yara yan gwangwan suka dauko a bayan gari, mutum biyu sun jikkata yayin wasu 4 suka raunata.
Shahararren jarumin fina-finan Kannywood, Mato Yakubu wanda aka fi sani da Malam Nata’ala ya yi bayani kan mawuyacin hali na jinya da yake ciki inda ya roki al'umma.
Kungiyar masu sa ido kan harkokin zabe watau Yiaga Africa ta bayyana wuraren da aka gaza dabbaka dokokin INEC yadda ya kamata a zaben cike gurbin makon jiya.
Buba Galadima ya karyata yiwuwar Kwankwaso ya haɗa kai da Tinubu a 2027, ya ce NNPP ce za ta tantance shugaban Najeriya yana mai jaddada karfin Kwankwaso.
Bayan an daura auren Adam A. Zango da jaruma Maimuna Musa, Uwa Aishatu ta ba shi shawarwari kan rike aurensa da kyau tare da nuna kulawa da soyayya ga amaryar GenZ.
Mahaifin gwamnan jihar Kogi, Alhaji Ahmed Usman Ododo ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 83 a duniya, gwamnati ta roki Allah Ya sanya shi a Aljannah.
Matasan jam'iyyar APC sun fara kokarin jawo ra'ayin gwamnan jihar Enugu domin ya sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyarsu, sun yi alkawarin mara masa baya a 2027.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Edp ta sanar da rasuwar shugabanta na farko, Solomon Aguele. Jam'iyyar ta aika da sakon ta'aziyyarta ga iyalansa da abokan arziki.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC, Musa Aliyu, ya bayyana cewa yin hukunci kadai ba zai kawo karshen matsalar cin hanci da rashawa ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari