Muhammad Malumfashi
21443 articles published since 15 Yun 2016
21443 articles published since 15 Yun 2016
Mai magana da yawun tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Paul Ibe ya ce Atiku Abubakar na jan kafa wajen bayyana shirinsa na takara ne saboda gina dandalin siyasa.
Rahotanni daga jihar Ogun sun bayyana cewa wata tanka da ta dauko man fetur ta fashe a kan totin Abeokuta zuwa Sagamu, ana fargabar mutane da dama sun mutu.
Shugaban majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kudiri yan sahihin zabe a Najeriya a shekarar 2027 yayin ganawa da EU
Sabon Sarkin Ibadan da aka nada a jihar Oyo, Oba Rashidi Adewolu Ladoja, ya bayyana cewa bai ɗauki zancen Peter Obi da ya kira shi ɗan’uwa a matsayin raini.
A labarin nan, za a ji yadda sabanin siyasa a jihar Akwa Ibom ya jawo guda daga cikin masu rike da mukamai a jihar, Ndianaabasi Udom ya ajiye mukaminsa.
A labarin nan, za a ji magoya bayan Peter Obi da ke cikin hadakar adawa ta ADC na zargin tsagin Atiku Abubakar zai bayar da Daloli a neman takarar Shugaban Kasa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya gana da tawagar tarayyar Turai (EU) kan zaben 2027. EU ta bukaci inganta zaben Najeriya bayan 2023.
A makon da ya wuce aka ce Goodluck Jonathan zai yi takara a zaben 2027 mai zuwa. fadar shugaban kasa, 'yan siyasa da lauyoyi sun yi karin haske kan lamarin.
Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq ya ce majalisar shura bata hana Sheikh Abubakar Lawal Shua'ibu wa'azi a Kano ba kan zargin batanci da aka masa a jihar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari