Muhammad Malumfashi
21443 articles published since 15 Yun 2016
21443 articles published since 15 Yun 2016
Jami'an tsaro sun samu nasarar hallaka wani tantirin dan ta'adda a jihar Kwara. Dan ta'addan ya kware wajen yin garkuwa da mutane don neman kudin fansa.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya bukaci diyyar N100bn kan yada wasu bayanai a manhajar Facebook da ke zubar masa da mutunci da wani tsohon kwamishina ke yi.
Majalisar Limamai da Malamai ta jihar Kaduna ta tabbatar da rasuwar Sheikh Imam Sa'id Abubakar, limamin masallacin SMC a ranar Alhamis da Asubah.
Jami’an tsaro sun mamaye sakatariyar PDP a Akwa Ibom yayin da ake rikici kan rushewar kwamitin gudanarwar jihar. Shugaban da aka kora ya ce suna nan daram.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bukaci ba mata dama a siyasa da kuma harkokin kasuwanci inda ya tuna sauyin da ya kawo lokacin da yake gwamnan CBN.
Yara hudu sun jikkata da wata kwalbar barkonom tsohuwa mai sanya hawaye ta fashe a Sharada da ke cikin birnin Kano, yan sanda sun gudanar da bincike kan lamarin.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya fito ya yi magana kan wasu rahotannin da ke cewa zai hakura da takara a zaben 2027.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), ya tabo batun illar da yajin aikin kungiyar manyan ma'aikatan man fetur na kasa (PENGASSAN) ya jawo a kasa.
Kakakin rundunar ’yan sandan jihar Zamfara, DSP Yazid Abubakar, ya tabbatar da sace kansiloli biyu a jihar da kuma wani limami bayan idar da sallar mangariba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari