Muhammad Malumfashi
21442 articles published since 15 Yun 2016
21442 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya ce Boko Haram ta taba zabar marigayi Muhammadu Buhari a matsayin mai shiga tsakani da gwamnatin tarayya.
Kotu ta yanke wa shahararren mawakin hip-hop, Sean “Diddy” Combs, hukuncin zaman gidan yari na fiye da shekaru huɗu kan tuhumar da ta shafi karuwanci a Amurka.
Tsohon kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa Jonathan ya yi wa Buhari karya ne domin ya samu karbuwa wurin yan Najeriya a 2027.
An shiga tashin hankali a karamar hukumar Ose da ke jihar Ondo yayin da wasu matasa suka lakadawa sarki da dansa dukan tsiya, suka nemi yiwa matar sarki tsirara.
Shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan ya bayyana cewa kowane maniyyaci zai samu ragin akalla N200,000 a hajjin 2026.
Bishop Matthew Hassan Kukah ya ce Najeriya ba za ta kawo ƙarshen ta’addanci da karfin bindiga kaɗai ba, yana mai jaddada bukatar amfani da sulhu da adalci.
An tabbatar da rasuwar fitaccen jarumin masana'antar Nollywood, Duro Michael bayan shafe tsawon lokaci yana fama da jinya, jarumai sun fara alhini.
Shugaba Bola Tinubu ya ce soke bikin cikar Najeriya shekara 65 da samun 'yancin kai ya ba shi hutu sosai, yayin da ya kaddamar da cibiyar Wole Soyinka a Legas.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi shekara biyu a kan mulkin Najeriya. Ana ganin wasu 'yan Arewa na iya mara masa baya don yin tazarce a zaben shekarar 2027.
Muhammad Malumfashi
Samu kari