Muhammad Malumfashi
21442 articles published since 15 Yun 2016
21442 articles published since 15 Yun 2016
ASUU ta fara shirye-shiryen yajin aiki na kasa baki daya bayan gargaɗin kwanaki 14 ga gwamnati, tana zargin cewa ba a aiwatar da yarjejeniyar da 2025 ba.
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote ya gode wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da duka wadanda suka sa bakiw wajen sasanta rikicinsa da PENGASSAN.
A labarin nan, za a ji cewa bayan daga likkafar tsohon shugaban hukumar, Abba Kabir Yusuf ya nada Dr. Suraj Sulaiman jagorancin hukumar kiddiga ta Kano.
BTC ya maida hankali wajen ganin yara manyan gobe sun samu jarin kasuwanci. Kamfanin ya ba duk wanda yi nasara a gasar bana kyautar Naira miliyan 1.
Kungiyar USLEPSA ta yaba wa gwamnan Kaduna, Uba Sani kan kaddamar da shirin bayar da agajin gaggawa a jihar. Uba Sani ya ce shirin zai shafi kowa da kowa.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomhole, ya ja kunnen tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan yin takarar a babban zaben shekarar 2027.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska daga Litinin zuwa Laraba a sassan Najeriya, ta yi gargadi kan yiwuwar ambaliya a Kano, Bauchi da jihohin Arewa hudu.
A labarin nan, za a ji cewa mutanen da su mallaki tashar tsandauri ta Kano sun bayyana abin da su ka sani a kan hannun jarin gwamnatin jihar a kamfaninsu.
Jandor ya gargadi tsohon shugaban ƙasa Jonathan da kada ya tsaya takara a 2027, ya ce Tinubu ya kware a siyasa kuma zai kayar da shi cikin sauƙi idan suka fafata.
Muhammad Malumfashi
Samu kari