Muhammad Malumfashi
21442 articles published since 15 Yun 2016
21442 articles published since 15 Yun 2016
Farashin gas ɗin girki ya tashi zuwa ₦25,000 bayan ƙarancin kayayyaki sakamakon yajin aikin PENGASSAN, yayin da Dangote da NLNG ke ƙoƙarin ƙara samar da LPG.
Kungiyar dattawan Arewa ta ACF ta bukaci gwamnatin tarayya da majalisar ta kare matatar Dangote daga masu shirin durkusar da ita kan shigo da fetur daga waje.
Masu sayar da man Dangote sun gaza rage farashi duk da karɓar fetur a N820 ba tare da kuɗin sufuri ba, yayin da yawancin gidajen mai ke ci gaba da sayarwa a kan N865
A labarin nan, za a ji yadda iyalan wani dan kwangila da ya rasu su ka bibiyi hakkinsu daga gwamnatin Abba Kabir Yusuf, wanda su ke bin gwamnatin Ganduje.
‘Yan bindiga sun kashe mutane huɗu, sun jikkata yaro mai shekara 14 a wurin wasan snooker a Ojo, Lagos. ‘Yan sanda sun kama mutane biyar da ake zargi.
Jigon jam'iyyar APC, Salihu ISa Nataro da ya yi takarar gwamna a jihar Kebbi ya bukaci Aliko Dangote da gwamna Alex Otti su fito takara a zaben 2027 mai zuwa.
Rundunar Yan Sandan Kano ta kama wani matashi dan shekara 27 da ake kira Yello bisa zargin hannu a aatar basarake da masa fashi tun shekarar 2023.
Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bukaci kungiyar Hamas ta saki mutanen Isra'ila da ke hannunta ba tare da sharadi ba, ya ce tun farko an yi kuskure.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci kan karar da ke kalubalantar dakatarwar da majalisa ta yi wa Sanata Natasha.
Muhammad Malumfashi
Samu kari