Muhammad Malumfashi
21442 articles published since 15 Yun 2016
21442 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa yajin aikin da PENGASSAN ta gudanar ya jawo ta rushe wasu daga cikin rassanta da ta ke zargi da kin bin umarni na hana Dangote gas.
Kungiyar PANEP mai rajin kare tattalin arzikin kasa ta yi zanga zangar goyon bayan matatar Dangote a jihar Kaduna. Kungiyar ta zargi PENGASSAN ta kulla makirci.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba limamin Ibadan, Sheikh Abdul-Ganiyy Agbotomokekere kyautar sabuwar mota. Mutane da dama sun bayyana ra'ayoyi kan kyautar.
Jam'iyyun siyasa da aka yi wa rajista sun nuna damuwarsu kan batun zaben sabon shugaban hukumar INEC. Sun bayyana cewa bai kamata shugaban kasa ya zabe shi ba
Al labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta dawo da ci gaba da shirin daukar nauyin masu karamin karfi da ke bukatar aure a Kano, an ware masu biliyoyin Naira.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya bayyana cewa babu waani abin damuwa game da shirye shiryen gangamin jam'iyyar PDP na kasa da za a yi a birnin Landan.
Ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji, ya fito ya kare kansa kan zargin da ake yi masa na yin amfani da takardun bogi. Ta nuna yatsa ga wani gwamna.
Paul Ibe, hadimin tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bukaci Tinubu ya tsige Uche Nnaji daga matsayin Ministan Kimiyya da Fasaha.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a jihar kwara. 'Yan bindigan sun hallaka wani Fasto tare da sace basarake da wasu mutane.
Muhammad Malumfashi
Samu kari