Muhammad Malumfashi
20352 articles published since 15 Yun 2016
20352 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa daga cikin mutane kusan 200 da Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yafe wa abin da su ka aikata, akwai masu cin hanci zuwa kisan kai.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gana da shugaban jam'iyyar PDP mai adawa, Ambasada Umar Iliya Damagum tare da tawagarsa a Abuja.
Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bukaci gwamnatin Kano ta fita daga hayaniyar addini da ake game da batun Sheikh Lawal Triumph da aka shigar mata.
Wasu yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke Gidan Lado a karamar hukumar Malumfashi ta Jihar Katsina inda suka hallaka mutane biyu yayin harin.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta dura a kan gwamnatin Bola Tinubu bayan rahoton Bankin Duniya da ya ce an samu karuwar talauci.
'Yan Najeriya da suka hada da 'yan siyasa sun bayyana abubuwan da suke fata sabon shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan ya yi musamman a lokacin zaben 2027
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Wakilai ta bayyana damuwa a kan halin da matatun mai mallakin gwamnatin Najeriya ke ci gaba da lakume kudi, amma ba aiki.
Tsohon dan majalisar da ya wakilci Shanono/Bagwai a Kano, Hon. Farouk Lawan ya gode wa shugaban ƙasa Bola Tinubu bisa afuwar da ya yi masa da wasu mutane.
Mai Martaba Sarkin Nafada a jihar Gombe, Alhaji Dadum Hamza, ya ƙaddamar da sabuwar doka domin rage tsadar aure da taimaka wa matasa su samu aure cikin sauƙi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari