Muhammad Malumfashi
20352 articles published since 15 Yun 2016
20352 articles published since 15 Yun 2016
Majalisar wakilan Najeriya ta yi watsi da ikirarin da wasu 'yan majalisar Amurka ke yi na yi wa Kiristoci kisan kiyashi. Ta bayyana cewa karya ce tsagwaronta.
Premium Times ta ce za ta gurfanar da kakakin tsohon minista Robert Ngwu a kotu kan zargin karɓar cin hancin N100m, yayin da Nnaji ya yi murabus daga mukaminsa.
Mun tattaro jerin wadanda su ka taba rike shugabancin hukumar zabe a Najeriya. Za ku ji tarihin irinsu Attahiru Jega, Maurice Iwu, da sauran shugabannin INEC.
Jami'an tsaro na hukumar shige da fice ta kasa (NIS), sun samu nasarar cafke wani matashi kan zargin sato motar asibiti daga Jamhuriyar Nijar makwabtaka.
Majalisar Koli ta Kasa ta amince da nadin Farfesa Amupitan daga jihar Kogi a Arewa ta Tsakiya a matsayin wanda zai gaji Mahmood Yakubu a hukumar zabe INEC.
Kungiya a Arewacin Najeriya da ke goyon bayan jam'iyyar PDP ta ce babu ja da baya kan marawa tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan baya a zaben 2027
Sanata Orji Uzor Kalu ya ce zai iya neman kujerar shugaban kasa a zaben 2039, bayan Tinubu ya gama wa'adi biyu, Arewa ta kara yin shekaru takwas.
An shafe kusan watanni uku kenan da nada sabon shugaban APC, Nentawe Yilwatda amma har yanzu bai yi murabus daga mukamin minista ba a ma'aikatar jin kai da walwala.
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu na dab da bayyana sunan Farfesa Joash Ojo Amupitan a matsayin sabon Shugaban Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari