Muhammad Malumfashi
21419 articles published since 15 Yun 2016
21419 articles published since 15 Yun 2016
Sanata Kabiru Marafa ya bayyana goyon bayansa ga barazanar Shugabar Dinald Trump na daukar matakin soji kan Najeriya, ya ce lamarin tsaron Najeriya ya lalace.
Yara huɗu sun mutu a jihar Kogi bayan wata mota ta afka cikin kogi da ɗaliban da take ɗauka zuwa makaranta. Al’umma sun yi zanga-zanga kan rashin makaranta a Egbolo.
Sabon Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa ya yabi gwamnonin jihohin Kudu maso Yamma bisa yadda suka hada kai wajen tabbatar da tsaro a yankinsu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce za a kama duk wani jami’in dan sanda da aka gano yana ba babban mutum kariya, bisa umarnin sufetan 'yan sanda, Egbetokun.
Majalisar Tattalin arziki ta kasa (NEC) ta amince da ware Naira biliyan 100 domin gyara cibiyoyin horar da jami'an yan sanda da sauran hukumomin tsaro a kasar nan.
Akwai alamun gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal zai sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Gwamnan ya kafa sharadi don yin hakan.
Majalisar wakilai ta bukaci gwamnati ta bayyana sunayen wadanda ke daukar nauyin ta’addanci da garkuwa, domin tabbatar da hukunci a fili da kuma kare al’umma sosai.
Gwamnatin Amurka ta fara daukar matakai domin dakile kashe-kashen kiritocin da take zargin yana faruwa a Najeriya, ta hana ba masu hannu a lamarin biza.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kara nada sababbin ministoci a shekarar 2025 da muka fara bankwana da ita, sai dai babu wanda ya kora kawo yanzu.
Muhammad Malumfashi
Samu kari