Muhammad Malumfashi
21419 articles published since 15 Yun 2016
21419 articles published since 15 Yun 2016
Wasu yan bindiga sun kai mummunan hari a lokacin sallar Asuba a Kiba Ruwa, Sabon-Birni a Sokoto inda suka kashe mutane biyu ciki har da limamin masallaci.
Tukur Buratai ya karyata zargin da ke cewa yana da hannun kai tsaye ko kaikaice wajen daukar nauyin ta’addanci, yana mai cewa labarin karya ne aka kirkira.
Shugaba Bola Tinubu ya karɓi takardun aiki daga jakadu 17 da manyan kwamishinoni 4, inda ya jaddada cewa Najeriya za ta ƙarfafa haɗin kai tsakaninta da ƙasashe.
Tsohon mai magana da yawun PDP na kasa, Kola Ologbondiyan ya yi murabus daga kasancewarsa mamba a jam'iyyar, ya ce lokaci ya yi da zai kama gabansa.
Jam'iyyar YPP ta tatttara wa dan Majalisa, Hon. Uzokwe Peter kayansa ta kore shi daga jam'iyyar bayan ganin bidiyon shaidar irin cin amanar da yake mata.
Laftanar Adam Muhammad Yerima ya yi aure a asirce da masoyiyarsa da ake kira Khadija a jihar Kaduna, bayan makonni da ce-ce-ku-ce kan rayuwarsa ta sirri.
Karamin ministan raya yankun, Uba Maigari ya karyata jita-jitar cewa ya yi sama da fadi da kudin gyaran wata gada a jihar Taraba har Naira biliyan 16.5.
Gwamnatin Amurka ta tabbatar da garkame wani dan Najeriya mai suna Oluwaseun Adekoya shekara 20 bayan kama shi da laifin damfara ta banki da sojan gona.
Fitaccen mawakin siyasa, Tijjani Gandu, ya fito fili, ya bayyana gaskiyar alaƙar da ke tsakaninsa da fitacciyar 'yar fim Maryam Booth bayan bullar wasu hotunansu.
Muhammad Malumfashi
Samu kari