Muhammad Malumfashi
21583 articles published since 15 Yun 2016
21583 articles published since 15 Yun 2016
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun shiga wani masallaci sun yi harbi da bindiga ana sallar tarawihi. 'Yan ta'addan sun sace maza da mata 6 a masallacin.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zaɓe ta INEC ta bayar da tabbacin gudanar da zaɓe mafi inganci a tarihin Najeriya duk da ƙalubalen da ta ce za a samu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya na cigaba da lura da yadda yakin Iran da Isra'ila/Amurka ke cigaba da gudana. Tana sa ido a kan yankunan Arewacin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa masana da masu ruwa da tsaki a bangaren man fetur sun bayyana damuwa a kan yadda yakin Iran, Amurka da Isra'ila zai shafi Najeriya.
Mutum hudu sun rasa rayukansu yayin da 18 suka jikkata a rabon Zakkar da aka yi a Ramadan a Katsina, jami'an 'yan sanda na gudanar da bincike kan lamarin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimmin nadi a hukumar NSCDC. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ya sabunta wa'adin Ahmed Audi a shugabancin NSCDC.
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi ya tabbatar da cewa jagoran addini na kasar, Imam Khamenei da manyan jami'an gwamnati na nan a raye.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta fitar da gargadin tsaro ga ’yan Najeriya mazauna Iran da kasashen Gulf bayan hare-haren Amurka da Isra’ila kan Iran.
Gwamnatin kasar Rasha ta yi Allah wadai da farmakin da Amurka da Isra'ila suka fara kaiwa Iran, tana mai cewa hakan babbar kasada ce da ka iya jawo barkewar rikici.
Muhammad Malumfashi
Samu kari