Muhammad Malumfashi
19643 articles published since 15 Yun 2016
19643 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa wani jigo a APC reshen Jihar Katsina ya bayyana rokon gwamna Umaru Dikko Radda ya taimaka masu da hular kwano kafin kamfen.
Shugabar karamar hukumar Tudunwada kuma shugabar ciyamomin Kano a ALGON, Hajiya Sa'adatu Salisu Abdullahi ta ce za su shiga APC domin taimakon talakawa.
Allah ya yi wa shugaban karamar hukumar Yusufari a jihar Yobe rasuwa. Alhaji Baba Abba Aji, ya rasu ne bayan ya yi fama da jinyar rashin lafiya a kasar waje.
Yayin da wasu ciyamomin Kano suka yi kira ga Abba Kabir Yusuf ya shiga APC, shugaban karamar hukumar Tsanyawa ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso a Kano.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Gbenga Olawepo Hashim ya bayyana cewa harin Amurka ya nuna gazawar gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da APC a Najeriya.
Wani abin fashewa ya tashi a wani asibiti da ke.jihar Kebbi da sanyin safiya. 'Yan sanda sun bazama wajen gudanar da bincike domin gano abin da ya faru.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce a shirye ya ke ya sake kai hare-hare Iran bayan ganawa da Benjamin Netanyahu. Ya bukaci kungiyar Hamas ta ajiye makami.
Wani jigo a jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa Abba Kabir Yusuf ba zai ja da baya ba kan kokarin shiga APC ko da zai yi sabani da Sanata Rabiu Kwankwaso a NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa AbdulMajeed Dan Bilki Kwamanda ya yi zargin cewa tsagin tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje zai haɗe da Abba Kabir Yusuf a takarar 2027.
Muhammad Malumfashi
Samu kari