Muhammad Malumfashi
19652 articles published since 15 Yun 2016
19652 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano, Alhaji Hashimu Dungurawa, ya musanta labarin korarsa daga jam’iyya, yana mai cewa har yanzu shi ne sahihin shugaba.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyukan jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun kashe mutane tare da kona gidaje masu yawa.
Kotun daukaka kara mai zama a Kano ta bayyana cewa babu wata hujja da za ta kore hukumcin kisa da babbar kotun jiha ta yanke wa AbdulMalik Tanko.
Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama mutane 3,081 da ake zargi da fashi, garkuwa, da daba a 2025, tare da ƙwace makamai da ceto mutane 14, a cewar CP Bakori.
Fusatattun mutane sun ƙona ofishin NSCDC a Dawakin Kudu, jihar Kano, tare da kashe mutane 3 da ake zargi da sata, yayin da jami'an tsaro 3 suka jikkata a hargitsin.
Rundunar tsaron jihar Ondo watau Amotekun ta kama wasu mutane 39 da suka ce sun gudo ne daga yankin jihar Sakkwato, ana zargin sun tsere ne daga harin Amurka.
Wata uwargida ta kashe mijinta Momo Jimoh Jamiu a Kogi bayan ya kara aure, har ma matar ta haifa masa magaji. Rundunar 'yan sanda na farautar matar da ta tsere.
Mataimakin shugaban majalisar wakilai, Benjamin Kalu, ya fara zawarcin gwamnan jihar Abia, Dr. Alex Otti zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Victor Osimhen da wasu 'yan wasan Super Eagles 3 na fuskantar dakatarwa idan suka samu katin gargadi a wasan Uganda na gasar AFCON 2025 kafin zagayen 'yan 16.
Muhammad Malumfashi
Samu kari