Muhammad Malumfashi
21374 articles published since 15 Yun 2016
21374 articles published since 15 Yun 2016
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da shugabannin jam'iyyar ADC daga jihar Kano da sakataren jam'iyyar na kasa Rauf Aregbesola a gidan shi da ke FCT, Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa matatar Dangote ta so samawa kasuwarsn fetur a Najeriya sauki bayan ta sanar da rage farashin litar mai daga bakin teku.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana yadda ake samun nasara a tattauna wa da Iran inda ya kara wa’adi bude mashigar Hormuz da kwanaki 10 kacal.
Dakarun sojojin Iran na musamman sun fara shirye-shirye don mamayar Amurka a yankin Gabas ta Tsakiya. Dakarun na shirin kai hare-hare na musamman.
Sojojin Amurka sun kwashe yanasu-yanasu sun bar sansanoninsu zuwa otal-otal a Gabas Ta Tsakiya sakamakon luguden wutar Iran, yayin da Tehran ke farautar su.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu, ya taba kira ga 'yan Najeriya kan ka da su karbi kayayyakin da jam'iyyar APC za ta raba a lokacin gudanar da zabe.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan batun tattaunawa da Iran kan yakin da ake yi. Trump ya ce Iran na tsoron tattaunawa da Amurka.
Rai ya yi halinsa: Hafsatu Yusuf, matar da ta haifi 'yan biyar a Kano, ta riga mu gidan gaskiya sakamakon zubar jini bayan haihuwa a daren ranar Laraba.
Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya gargadi cewa yakin Iran na jefa Gabas ta Tsakiya cikin mummunan rikici wanda ya jawo asarar dukiyoyin al'umma.
Muhammad Malumfashi
Samu kari