Muhammad Malumfashi
21375 articles published since 15 Yun 2016
21375 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon Minista Solomon Dalung ya bayyana cewa Nasir El-Rufai ya tafka babban kuskure wajen mika kansa ga hukumomi, amma kuma hakan ya hargitsa tsarin tuhumar sa.
Kasashen Amurka da Isra'ila sun kaddamar da hare-hare kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Tun bayan fara yakin an kashe wasu manyan jagorori da kwamandojin kasar Iran.
A labarin nan za a ji cewa wasu daga cikin wakilan APC da suka taso daga jihar Katsina zuwa Kaduna sun gamu da iftila'in hadarin mota, an rasa rai.
Gwamnatin Najeriya ta kawo shirin EIBIC domin ba matasa horo da jari a fadin kasar nan. Za a kaddamar da shirin a birnin tarayya Abuja ranar Juma'a.
Shugaba Donald Trump ya yi watsi da shawarar Benjamin Netanyahu na kiran al'ummar Iran su fito zanga-zanga, yana tsoron hakan zai kai ga "zubar da jini."
Dele Momodu ya yi kira ga jam'iyyar ADC ta ba dan Arewa tikitin takarar shugaban kasa a 2027, inda ya ce Atiku Abubakar ne zabin shi a zabe mai zuwa.
Wata mata a birnin Kano, Hafsatu Yusuf, ta haifi ‘yan biyar rigis a asibitin Murtala, inda gwamnatin jiha ta sanar da ɗaukar nauyin kulawa da su baki ɗaya.
Rundunar sojin saman Najeriya da dakarun kasar China sun yi wani taro a Abuja domin karfafa alaka a tsakaninsu. Sun gana ne a Abuja a hedkwatar NAF.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sauya ranar zuwa China domin ganawa da shugaba Xi Jinping saboda yakin da ya kaddamar tare da Isra'ila a Iran.
Muhammad Malumfashi
Samu kari