Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
A ranar laraban nan ne dai aka yi nasarar kwaso 'yan Najeriya 374 wadanda mafiya yawansu dalibai ne daga Sudan da rikicin da ke faruwa a can ya rutsa da su
Jam'iyyar NNPP ta fitar da sanarwar korar shuwagabannin jam'iyyar na jihohin Delta da na Ogun biyo bayan samun su da ayyuka na cin amana a zaɓen da ya gabata
Ministan wuta ya koka kan yadda kwastomomi ciki harda wasu manyan ma'aikatun gwamnati ke kin biyan kudin wuta akan lokaci duk kuwa da arhar da wutar ta ke da
Biyo bayan ƙin amincewa da sakamakon zaɓen da Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da kuma Peter Obi na Labour Party su ka yi, an samu wasu lauyoyi guda 50 da su ka
Rundunar sojin Najeriya ta gargadi masu kokarin ganin sun kulla makarkashiyar da zata hana rantsar da sabon shugaban kasa Asiwaju Ahmed Bola Tinubu inda suka ce
A yayin da ya ke ziyarar duba ayyukan da gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya yi, zababben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi wasu muhimman jawabai ga mutanen
Gamayyar gwamnonin APC da na PDP ne dai su ka raka zaɓabben shugaban kasa Bola Tinubu zuwa jihar Rivers domin ƙaddamar da ayyukan da gwamna Nyesom Wike ya yi.
Wata mata mai suna Fatima Abdul Rahman 'yar kimanin shekaru 42 da haihuwa ta kashe kishiyarta mai suna Adizat Abdul Rahman wacce take ɗauke da juna biyu a Legas
Mai magana da yawun shugaban ƙasa kuma babban mai ba shi shawara kan harkokin watsa labarai Malam Garba Shehu ya ce wasu na ƙoƙarin bata sunan shugaban ƙasa
Deen Dabai
Samu kari