Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Charles Adias, jami'in da ke tattara sakamakon zabe na jihar Rivers ya dakatar da aikinsa sakamakon barazana da yace ana yi wa rayuwarsa kan zargin magudin zabe
Adamu Aliero, tsohon gwamnan jihar Kebbi ya lashe zaben kujerar sanatan Kebbi ta tsakiya. Aliero ya yi nasara ne kan Atiku Bagudu, gwamnan Kebbi mai ci yanzu
Charles Adias, baturen zabe na jihar Rivers ya yi korafin cewa magoya bayan jam'iyyar Labour suna barazanar kashe shi saboda zargin cewa zai yi magudin zabe.
Kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na APC ta yi martani ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan kira da ya yi na cewa a soke wasu zabuka
Ibrahim Dankwambo, tsohon gwamnan jihar Gombe yayi nasara ya lashe zaben sanata na mazabar Gombe Central North da kuri'u 143155 inda ya kada Alkali na APC 77948
Ahmed Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Bola Tinubu ya ci zubuka a kananan hukumomi 21 cikin 27 a Jigawa.
Allah ya yi wa dan majalisar jihar Kogi mai wakiltar mazabar Yagba a majalisar jihar, Jimoh Ommiata rasu. Ya rasu ne a ranar Litinin a wani asibiti da ke Legas.
Sanata Abdullahi Adamu, Shugaban jam'iyyar APC na kasa ya gaza kawo wa jam'iyyarsa ta APC kujerar sanata na yankin Nasarawa ta Yamma a zaben ranar Asabar 25.
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya bada umurnin haramta duk wani nau'in zanga-zanga a jiharsa. Samuel Aruwan, kwamishinan tsaron cikin gida da tsaro ya sanar.
Aminu Ibrahim
Samu kari