Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Nasir El-Rufai, gwamnan Jihar Kaduna ya ce, bai yarda da tsarin sauya wa 'yan ta'adda hali ba, ya kara da cewa hanyar da ta fi dace wa a bi da su kawai shine su
Bayan shan luguden wuta da ragargaza, mayakan ISWAP sun birne ‘yan uwansu guda 77 a wuraren yankin Marte, Daily Nigerian ta ruwaito. Kamar yadda rahotanni daga
Hukumar yaki da rashawa da masu yiwa arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta ce ta kama wani mutum a filin jirgin Malam Aminu Kano, da katinan banki guda 576, Premium
Kungiyar tuntuba ta arewa, ACF ta nuna rashin jin dadin ta dangane da yadda gwamnonin arewa su ka nuna rashin tausayi ga jama’an da rashin tsaro ya ritsa da yan
Mazauna Rafindaji a kauyen Gulida da ke cikin Abaji a FCT sun shiga tashin hankali bayan sun samu labarin yadda ‘yan bindiga su ka fatattaki manoma a gonakinsu
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Taraba ta samu nasarar kama wata kungiyar matasa 11 da ake zarginsu da harkar garkuwa da mutane, The Punch ta ruwaito
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan Kano, ya yi ikirarin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba zai saka hannu ba kan kudirin gyaran dokar zabe ba saboda gwam
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sha alwashin kamo wadanda suka kashe makiyaya Fulani da manoman Tibi a jihar, da aka kashe a baya-bayan nan, domin su
Wasu hatsabiban yan bindiga sun sace malaman addinin musulunci biyu a Ayetoro kan hanyar Ayetoro - Abeokura a karamar hukumar Yewa-North a jihar Ogun, Daily Tru
Aminu Ibrahim
Samu kari