Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yayin zaman sauraron shari'ar Tukur Mamu a ranar Juma'a. 21 ga watan Yuli, Mai shari'a Inyang Ekwo ya bukaci duk wanda shari'ar bata shafe shi ba da ya fita.
Hukumar gudanarwa ta jami’ar Usmanu Danfodiyo ta sanar da dage jarabawarta na zangon karatu na farko kan rashin biyan kudin makaranta daba bangaren dalibai.
Betty Akeredolu, Matar Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ta garzaya soshiyal midiya domin murnar cikarsa shekaru 6. Ta saki hotonsa daga gadon asibiti.
Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Muhammad ta mayar da martani ga mutumin da ya yi mata kalamai masu zafi a soshiyal midiya. Ta masa Allah ya isa.
Wani matashi dan Najeriya ya dage cewa sai ya karbi N80 da wani mai yi masa wanki da guga ya tsinta a aljihunsa. Hirar da suka yi ta Whatsapp ya yadu a Twitter.
Wani mutumin kasar Kenya ya bayyana cewa ya halarci wata zanga-zanga a ranar Laraba amma sai aka sace masa waya. Yana neman a turo masa da wata lamba a wayar.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a tsakanin jama’a bayan an gano ta tana dafa taliya da lemun mirinda da sukari. Ba a san dalilinta ba.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa yan Najeriya za su yi rawan murna a titi idan kotu ta soke nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wani magidanci ya dauki yaransa biyu bayan ya roki matarsa da ta haifo masa karin ‘da guda daya.
Aisha Musa
Samu kari