Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata dalibar Najeriya wacce ke karatu a jami’ar Baze, Abuja ta bayyana cewa ita kadai ce a gaba daya ajinta kuma tana karantar bangaren ‘Petroleum Chemistry’.
Ana hasashen Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na duba yiwuwar nada tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam'iyyar APC na kasa.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya nada shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas a matsayin wakili a majalisar daraktocin Hukumar NEDC.
Tsohon Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, ya taya mabiya addinin Islama a Najeriya murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1445 bayan Hijrah.
Wani matashi dan Najeriya ya yi kuka da hawaye bayan ya wayi gari ya ga dakinsa cike da ruwa. Ya ce ya dauki tsawon awa biyu yana kuka kafin ya fara goge-goge.
Sauye-sauyen da aka samu a kasuwar hada-hadar kudi na ci gaba da shafar arzikin manyan attajiran Najeriya, Aliko Dangote, Abdulsamad Rabiu, da Mike Adenuga.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya makance na wucin gadi yayin da yake kokarin shiga kundin bajinta na Guinness a matsayin mutum da ya fi dadewa yana kuka.
Mmesoma Ejike, dalibar nan da hukumar JAMB ta zarga da kirkirar sakamakon jarrabawarta na UTME, ta ba hukumar shirya jarrabawar hakuri a kan abun da ta aikata.
Wasu fitattun yan siyasa kamar su Bode George, Ayodele Fayose da Nasir El-Rufai sun ce ba za su karbi mukaman ministoci ba idan Shugaban kasa Tinubu ya zabe su.
Aisha Musa
Samu kari