Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Jos ta Kudu/Jos ta Gabas daga jihar Filato, Dachung Musa Bagos,ya yi watsi da hukuncin kotun zabe da ta tsige shi.
Primate Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual ya yi hasashen cewa Gwamna Hope Uzodimma zai koma kan kujerarsa bayan zaben gwamnan jihar Imo.
Zuwa ranar Litinin, 11 ga watan Satumba, hukumar NSEMA ta ce akalla mutum 30 ne suka mutu a hatsarin kwale-kwale da ya afku a karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja.
Ministocin shugaban kasa Tinubu biyu, Simon Lalong da Nkeiruka Onyejeocha, sun yi nasara a kararrakin da suka shigar kotun zaben yan majalisun tarayya.
Nyesom Wike, ministan birnin tarayya ya bukaci yan Najeriya da su yarda da gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu, yana mai cewa romon dadi na nan zuwa.
Har yanzu ana ci gaba da tsamo mutanen da suka rasa rayukansu a hatsarin kwale-kwale da ya afku a garin Gbajibo dake karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja.
Nyesom Wike, ministan birnin tarayya ya caccaki wasu jami’an hukumar raya babban birnin tarayya (FCTA) saboda tangardar da aka samu a wajen wani taro.
Wani jami'in dan sanda a unguwar Sale Mai Agogo a karamar hukumar Rijau ta jihar Neja, ya harbi wani yaro da kakarsa, a wajen rabon kayan abinci.
Wani mutumin kasar Uganda mai suna Habib Nsikonnene, ya auri mata bakwai a ranar Lahadi, 10 ga watan Satumba. Biyu daga cikin matan nasa yan gida daya ne.
Aisha Musa
Samu kari