Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya, ya sanar da sabon shirinsa na sauya tsarin sufuri a Abuja yayin da ya bukaci yan adaidaita da su fara tattara kayansu.
Hauhawar farashin kayayyaki da canjin kudi na shafar rayuwar matasan Najeriya, bisa ga labarin da wani matashi da ke zaune a jihar Kano ya bayar.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna karfin gwiwar cewa shine zai lashe zaben da kotun daukaka kara ta yi umurnin a sake a wasu kananan hukumomin Zamfara.
Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Aisha Humaira, ta yi alkawarin biya wa marigayi Aminu S. Bono dukkan bashin da ake bin sa.
Wasu matasan yara sun yi martani ga kwarewar sabon malaminsu a yaren Turanci a TikTok, malamin ya kuma iya Yarbanci da Hausa, manyan yaruka a Najeriya.
Wani dan Najeriya ya maganatu kan yadda ya tsinci kansa yana kwana a karkashin gadar Oshodi da ke jihar Lagas bayan ya shafe shekaru 21 a Amurka.
Muhammadu Buhari a hirarsa ta farko tun bayan saukarsa daga karagar mulki kimanin watanni shida da suka gabata, ya ce baya kewar barin kujerar shugabanci.
Wani shirin neman aure na bazata ya koma ya zama mummunan al’amari bayan budurwar ta kunyata saurayinta a bainar jama’a. Ta sharara masa mari mai zafin gaske.
Mai shari’a Hakeem Oshodi na wata babbar kotu a Legas, ya gargadi jama’a da su daina barin layoyi a kotunsa domin ba sa aiki kuma. Ya yi gargadin yayin zaman kotu.
Aisha Musa
Samu kari