Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar NSIPA ta ce ministar jin kai da kawar da talauci, Betta Edu bata da hannu a kowani irin hada-hadar kudi ko zartar da hukunci a cikin hukumar.
Yan Najeriya sun ci gaba da tura wa matar da ta sha caccaka saboda ta ce tana tashi da asuba don girkawa mijinta abinci kudi. Yanzu an kai sama da naira miliyan 2.
Wani matashi dan Najeriya ya yi wa budurwarsa tayin naira miliyan 5 domin ta rabu da shi bayan ya shafe shekaru bakwai yana soyayya da ita. Jama’a sun yi martani.
Tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da mai martaba Eze Samuel Agunwa Ohiri, a gaban gidansa da ke Orodo, karamar hukumar Mbaitoli ta jihar Imo.
Iyayen yarinya yar shekara 4 da aka aurawa tsoho dan shekara 54 a jihar Bayelsa sun yi bayani cewa al’ada ce kawai aka yi domin ceto rayuwar yarinyar.
Kotun Musulunci a Jihar Kano ta bada umarnin kamo wani jami'in kwatsam mai suna Yusuf Ismail Mai Biscuit, bisa kin amsa sammacin da aka tura masa.
Rundunar yan sandan Najeriya ta sanar da cewa ta kama wasu mutane uku da ake zargin sune ke gudanar da shafin wallafa labarai na Gistlover wanda ya yi kaurin suna.
Mazauna garin Ibadan na jihar Oyo, sun bayyana jin dadinsu bayan da suka samu ruwan sama na farko a shekarar 2024, a ranar Alhamis, 4 ga watan Janairu.
Primate Ayodele ya yi gaggarumin gargadi ga Shugaban kasa Bola Tinubu inda ya bukace shi da ya gaggauta daukar matakan magance matsin tattalin arziki a kasar.
Aisha Musa
Samu kari