Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata matashiyar yar Najeriya da ke zaune a Lagas ta nuna katafaren gidanta da darajarsa ya kai naira miliyan 250 sannan ta ce tana son komai game da ginin.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya magantu kan zargin neman shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya daina binciken Godwin Emefiele da sauran yan majalisarsa.
Gwamnatin jihar Osun ta yi zargin cewa Gwamna Ademola Adeleke ya tsallake rijiya da baya a wajen wasu da ke yunkurin kashe shi a filin sallar idi na Osogbo.
Hatsabibin shugaban yan bindiga a jihar Zamfara, Dogo Gudali ya mutu bayan wani bam da yan uwansa yan ta’adda suka dana domin murkushe dakarun sojoji ya tashi.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya karawa ma’aikatan jihar kwanakin hutun babbar Sallah kan wanda FG ta bayar zuwa ranar Juma'a, 30 ga watan Yuni.
Wani matashi dan Najeriya ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya nunawa duniya masoyiyarsa baturiya wacce ta ki biyansa har sai da suka yi ido hudu.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuna lokacin da wasu mutane suka tsitsoye wani mutum kan ya bukaci kanwar matarsa da ya yi wa ciki ta zubar da shi.
Wani matashi dan Najeriya wanda ke da shekara 19 a duniya ya fada son wata yarinya yar shekara 17 kuma yanzu haka suna shirin shiga daga ciki nan da watanni.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya bayan tsohon saurayinta ya yi mata ciki. Ta ce iyayenta sun nemi ta tattara ta bar masu gidansu.
Aisha Musa
Samu kari