Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bidiyon wata karamar yarinya wacce aka bayyana sunanta da Rukayya dake kaunar Sheikh Ali Isah Pantami ya bayyana. Har wasika ta rubuta wa ministan a Abuja.
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi nasarar ceto wasu ‘yan kasar Chana 6 da Masu Garkuwa da mutane suka sace a Kaduna. Wannan ya faru ne bayan wata 6 da sacesu.
Gasar kofin kwallon kafa ta duniya tazo karshe yau inda za a buga tsakanin Faransa da Argentina. $440 miliyan aka ware don kyaut ga kasashen da suka halarta.
Kungiyar kare hakkin Musulmi, MURIC, ta bayyana jin dadinta kan hukuncin da aka yankewa Sheikh Abduljabbar Kabara kan batancin da yayii ga Annabi Muhammad.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga sun rufe babban titin Gusau zuwa Dansadau a karamar hukumar Maru. Tun farko sun kai hari kauyen Maigoge, ‘yan sa kai suka sheke 15.
Rundunar sojin kasa karkashin Operation Hadin Kai kasan jagorancin Christopher Musa, ya sanar ‘yan ta’adda suna horar da ‘ya’yansu don cigaba da ta’addanci.
Fitacciyar 'yar kasuwar nan ta Najeriya, Folorunso Alakija, tayi wa'azi a kan bukatar mata su dinga biyayya ga mazajensu. Su mazan su dinga kyautatawa matansu.
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki anguwar Anka dake karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto inda suka halaka tsohuwa mai shekaru 120 da wasu mutum 5.
Daga cikin biloniyoyi 2,668 na shekarar 2022 da Forbes ta fitar, mata kadan aka samu. An samu 327, kasa da 328 na shekarar 2021, har da matan da suka yi gado.
Aisha Khalid
Samu kari