Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Jarumar Kannywood, Ladin Cima ta sha caccaka daga masana'antar Kannywood game da furucin da tayi kwanan nan, inda take ikirarin ba'a taba biyan ta fiye da N20k.
Sabuwar Salma ta shirin Kwana Casa'in ta sanar da dalilin da ya hana ta shahara a dandalin sada zumunta na Twitter wanda ta bayyana shafin ta na Instagram.
Wata kotun majistare mai lamba 58 karkashin alkalanci Aminu Gabari ta sake bayar da belin tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Mu'azu Magaji, Dan sarauniya.
Bayan kusan shekaru ashirin da rasuwar rabin ransa, jaruma Balaraba Muhammad, jarumi Shu'aibu Lawan wanda aka fi sani da Kumurci ya sake angwancewa da budurwa.
A ranar Alhamis wata tirela dauke da shanu da fasinjoji wadda ta doshi kudu daga Katsina ta kubce a kauyen Gora a karamar hukumar Malumfashi dake jihar Katsina.
Mahaifiyar mai jegon tayi fitar kece raini inda ta saka wani tsadajjen leshi dan ubansu da sarkar gwal da aka yi kiyasin kudin ta ya kai naira miliyan sha daya.
Mutane a shafukan sada zumunta sun dinga maganganu daban-daban kan ikirarin jaruma Ladin Cima na cewa wasu furdusoshi na biyan ta dubu biyu zuwa dubu biyar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarni hukunta wadanda suka samar tare da shigo da gurbataccen man fetur kasar nan har suka kai ga siyarwa da jama'a.
Barista Abdullahi Lawan,ya bayyana cewa Majalisar taimako ta shari'a ta Najeriya ta bayyana bukatar ta wakiltar Abdulmalik Tanko da sauran mutum 2 da ake zargi.
Aisha Khalid
Samu kari