Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya gina wa jama'ar Malari gidaje 803 a kauyensu. Ya gwangwaje jama'ar N58.5m da kayan abinci ga magidanta.
Dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar halaka gagararrun 'yan awaren IPOB/ESN a garin Ihiala da ke jihar Anambra. Ejike da wasu mukarrabansa uku aka halaka.
Wani ango dan kasar mMisira ya bindige matarsa, mutane uku a dangin shi da kan shi yayin zaman sasancin aure a birnin Cairo, makwannin kadan bayan aurensu.
Wani ma'abocin amffani da kafar sada zumunta ta Twitter mai suna Babayo ya yi wa jaruma Hadiza Gabon zagin cin mutunci ta sashin sako amma ta yi masa addu'a.
Alkali ya aike wani mai goyon bayan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, zuwa gidan maso.Ai aika Yusuf Baban Yola ma shekaru 43 yari.
Abubakar Malami, antoni janar na tarayya, ya ce akwai yuwuwar gwamnatin tarayya ta hukunta Sunday Adeyemo, dan aware kasar Yarabawa wanda aka fi sani da Igboho.
Jarumar Kannywood ta shirya kasaitacciya liyafar shagalin bikin suna, bayan diyar ta da ta aurar a shekarar da ta gabata ta sunkuta mata jika wacce aka yi mata.
Rikici na cigaba da rincabewa na shugabancin jam'iyyar APC a jihar Kano. Bangaren Sanata Shekarau sun yi fatali da sanarwar da uwar jamiyya ta bayar na sulhun.
Uwar jam'iyya APC ta kasa ta kafa kwamitin mutum 5 na hadin guiwa wanda zai tabbatar da an shirya sabon tsari na magance rikicin jam'iyyar na cikin gida a Kano.
Aisha Khalid
Samu kari