Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
Rundunar ‘yan sandan Kano a gano wasu iyayen daba 13 a jihar dake bayan duk wata hatsaniya da tashin hankali a kwaryar birnin jihar a kokarin inganta zaman lafiya.
Bincike ya fallasa yadda gwamnatocin jihohin kasar nan 30 suka kashe makudan kudi wajen sayen kayan kwalam da makulashe da walwalar jami'an zaman gwamnati.
Gwamnatin jihar Niger ta dora laifin gaza ceto wadanda suka makale a karkashin mahakar ma'adanai kan rashin tsaro da ya addabi yankin Galadima-Kogo.
Hukumomin kasa mai tsarki sun gargadi maniyyatan aikin hajjin bana da cewa za a fuskanci tsananin zafi a aikin hajjin bana da za a fara ranar Yuni 14.
Hukumar ana yiwa tattalin arzikin Najeriya ta’annati (EFCC) ta bayyana cafke wasu mata Blessing Nchelem da surukarta Deborah Jack tare da gurfanar da su gaban kotu.
Shahararren mai kudin nan, kuma shugaban manyan kamfanonin yada labarai a duniya, Rupert Murdoch ya angwonce a karo na biyar da amaryarsa Elena Zhukova.
Rahotanni sun bayyana cewa asusun ajiyar kudin Najeriya na kasar wajen ya ragu sosai a cikin mako 10 da suka gabata, kamar yadda alkaluman CBN ya nuna.
Wata shahararriyar ‘yar tiktok Sarah Idaji Ojone ta shawarci maza su daina dauko batun aure idan sun san asusunsu bai cika taf da kudi ba, ta ce su ajiye N50m.
Shahararraiyar kungiyar kare hakkin musulmi ta Najeriya (MURIC) ta bayyana takaici kan yadda yajin aikinNLC zai shafi musulmin Najeriya yayin jigilarsu.
Aisha Ahmad
Samu kari