Aisha Ahmad
3829 articles published since 27 Mar 2024
3829 articles published since 27 Mar 2024
Kungiyar daliban Najeriya ta yi barazanar tsunduma yajin aiki matukar gwamnonin Kano, Bauchi, Katsina da Kebbi da su janye umarnin rufe makarantu a jihohinsu.
Rundunar 'yan sandan kasar mam ta tabbatar da cewa an samu sakaci daga wasu daga cikin jami'anta, wanda ya yi sanadiyyar batan dubban bindigun da gwamnati ta samar.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya yi gargadin cewa gwamnatinsa ba za ta zuba idanu wasu tsirarun 'yan siyasa suna kokarin jefa rayuwar jama'a a masifa ba.
Majalisar dattawan kasar nan ta bayyana cewa ba ta da aniyar daukar mataki a kan zarin da ake yi wa shugabanta, Sanata Godswill Akpabio bisa zargin neman Natasha.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa lokaci ya yi da Bola Ahmed Tinubu ya shiga batun Natasha da Akpabio.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa akwai bukatar manyan kasashen duniya su yi hakur, tare da yafe bashin da suke bin kasashen nahiyar.
Tsohon makusancin tsohon dan takarar shugaban kasa a APC, Valentine Ozigbo ya tabbatar da cewa Peter Obi ba zai zama dan takarar LP a zaben 2027 ba.
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja (AEDC), ya tabbatar da cewa wasu daga cikin layukan da ke kai hasken wuta ga fadar shugaban kasa da wasu wuraren.
Rahoto ya tabbatar da nasarar sojijin Najeriya, bayan sun fatattaki tawagar kasurgurmin dan ta'adda, Kachallah Hassan Nabamamu da ya hana jama'ar Zamfara sakat.
Aisha Ahmad
Samu kari