Ahmad Yusuf
10845 articles published since 01 Mar 2021
10845 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagoranci Gwamna Mohammed Umaru Bago ta tabbatar da kama shigaban kungiyar Mahmuda, Abubakar Abba, an tura shi Abuja.
Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da wasu kasashen duniya domin samar da ayyukan yi ga yan Najeriya, ministan kwadago ya ce an fara cimma matsaya.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya bukaci al'umma su ajiye siyasa a gefe, su taimakawa mataimakin gwamna, Alhaji Aminu Alkali da addu'ar nemam lafiya.
Gwamna Charlea Soludo na jihar Anambra ya hadu da Bola Ahmed Tinubu a fadasa da ke Abuja, ya ce shugaban kasa na cikin koshin lafiya, yana aikinsa.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bar hedkwatar hukumar EFCC bayan shafe kwana guda a tsare jan zargin cire kudi N189bn.
Gwamnatin tarayya ta sanya ranar tantance ma'aikata 3,598 domin tabbatar da sahihancin yadda aka dauke su aiki, duk wanda bai halarta ba za a dauka ya kori kansa.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya ziyarci shugaban kasa a Aso Rock, an ga tambarin nan na Bola Tinubu a jikin hular da ya sanya yayin ziyarar.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fadawa tubabbun yan daba cewa gwamnatinsa a ahirye take ta gyara su zuwa mutanen kirki domin kawo karshen ayyukansu a Kano.
Manyan jiga-jigan APC da aka jam'iyyar da su sun bayyana cewa kofa a bude take ga Gwamna Peter Mbah idan ya shirya sauya sheka daga jam'iyyar PDP.
Ahmad Yusuf
Samu kari