Ahmad Yusuf
10845 articles published since 01 Mar 2021
10845 articles published since 01 Mar 2021
Sanata Gbenga Daniel ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, na kwance a wani asibiti a birnin Landan.
Wasu ma'aurata, Abdulsalam da Zainab da mutane 3 sun rasa rayukansu sakamakon mummunan hatsarin motar da ya rutsa da su a titin Kurfi zuwa Katsina.
Babbar jam'iyyar adawa watau PDP ta fara tattaunawa a cikin gida kan wanda ya dace ta tsaƴar takara domin gwabzawa da shugaba Bola Tinubu a babban zaɓen 2027.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta bayyana tsantaar godiya da farin ciki da Allah ya nuna mata wannan rana da aka ɗaura aurenta, ta roki addu'a.
Jarumar Kannywood da Nollywood a Najeriya, Rahama Sadau ta shiga daga ciki, an ɗaura aurenta ranar Asabar, 9 ga watan Agusta. 2025 a masallaci a Kaduna.
Bayan zargin asibitin da sakaci saboda gaza biyan cikon kuɗin aiki, hukumar gudanar ta asbitin da ke Abuja ta karyata duka zarge-zargen da ake yaɗawa.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Kogi ta tabbatar da mutuwar wani ɗan ƙasar China, Luo Zhi Mao a cikin kamfanin da yake aiki a jihar Kogi, an fara gudanar da bincike.
Malam Muhammed Garba, tsohon kwamishinan yaɗa labarai a Kano ya ce Ganduje ya je Landan ne a duba lafiyarsa kuma ya samu hutu bayan ya gama aikinsa.
Tsohon shugaban ma'aikata a ofishin shugaban APC na ƙasa, Muhammed Garba ya musanta rahotanni da ke cewa an fara zaman diya da manja tsakanin Tinub[ da Ganduje.
Ahmad Yusuf
Samu kari