Ahmad Yusuf
11459 articles published since 01 Mar 2021
11459 articles published since 01 Mar 2021
Karamin ministan raya yankun, Uba Maigari ya karyata jita-jitar cewa ya yi sama da fadi da kudin gyaran wata gada a jihar Taraba har Naira biliyan 16.5.
Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwarta matuka kan yadda 'yan sanda suka cafke tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado jiya.
Dakarun 'yan sanda dauke da manyan makamai sun kama tsohon shugaban hukumar PCACC ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado a ofishinsa yau Juma'a.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Wike ya sallami mukaddashin shugaban hukumar FCT-IRS, Michael Ango daga mukaminsa, ya maye gurbin da wani jami'i.
Gwamnan Abia, Alex Otti da takwaransa na jihar Imo, Hope Uzodinma sun kafa rundunar hadin gwiwa domin yakar yan bindigar da ke kai hari titin da ya hada jihohinsu.
Iyalan marigayi babban malamin darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun nada babban yayansu, Sayyid Ibrahim a matsayin Khalifan mahaifinsu.
Wata mata mai juna biyu, Aisha Najamu ta rasaranta saboda ma'aikacin asibiti ya ki yarda a tura masa kudin sanya iskar numfashi ta asusun banki a jihar Katsina.
Sanata Adams Oshimhole ya ba da labarin yadda aka yi amfani da cibiyoyin kudi irinsu Opay lokacin da yan damfara suka masa kutse a asusun bankinsa.
Bishof Bishof na majami'un kiritoci sun bayyana cewa babu wani kisan kiyashi da ake wa kiristoci a Najeriya, inda suka karyata zargin da hannun gwamnati.
Ahmad Yusuf
Samu kari