Ahmad Yusuf
11459 articles published since 01 Mar 2021
11459 articles published since 01 Mar 2021
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya samu halartar jana'izar Hakiya Talatu Abubakar, kanwar tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar.
Tawagar 'yan Majalisar dokokin Amurka da ta shigo Najeriya domin bincike kan kisan kiritoci ta kai ziyara jihar Benue, ta gana da gwamna Alia da malaman coci.
Shugaban Majalisar Shari'a ta Najeriya, Dr. Bashir Aliyu ya ce mutane na kara natsuwa da harkokin bankin musulunci ne saboda yadda yake da adalci da kaucewa haram.
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf murna bisa karrama shi da lambar yabo saboda yadda yake kwatanta adalci a Kano.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda ya jagoranci babbar tawaga ta malamai da shugabanni zuwa gidan marigayi Sheikh Dahiru Bauchi domin yin ta'aziyya.
Gwamnonin jihohin Arewa sun dauri damar ganin bayan duk wani nau'in matsalar tsaro da ya addabi yankin, sun kafa asusun hadin gwiwa don tara kudi.
An yi wata yar dirama a wurin taro a jihar Osun lokacin da uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta gaji da abubuwan da Gwamna Adeleke ke yi a Ille Ife.
Gwamna Ahmed Aliyu ya samu halartar taron addu'ar uku ta fidda'u bisa rasuwar tsohon dan Majalisar Tarayya daga Sakkwato kum basarake, Muhammad Mai Lato.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bai wa Gwamna Dauda Lawal lambar yabo ta kyakkyawan shugabanci NEAPS ta 2025 a wani taro da aka shirya a Abuja.
Ahmad Yusuf
Samu kari