Ahmad Yusuf
11459 articles published since 01 Mar 2021
11459 articles published since 01 Mar 2021
Rundunar yan sandan kasar Ghana ta bayyana wata doka da ta hana cutar mata ko miji a tarayyar aure, ta ce za a iya daure duk wanda ya yi laifi a gidan yari.
Gwamnatin tarayya ta sanar da bude makarantun sakandire guda 47 da ta rufe a kwanakin baya saboda tabarbarewar matsalar tsaro a wasu sassan Najeriya.
Babbar Kotu a birnin Abuja ta amince da belin wucin gadi da hukumar EFCC ta ba tsohon ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Sanata Chris Ngige.
Yan ta'addan Boko Haram/ISWAP sun yi garkuwa da wani zababben mataimakin shugaban karamar hukuma da kansiloli biyu a titin zuwa Maiduguri, jihar Borno.
Gwamnatin tarayya karkashin shirin RHIESS ta fara raba wa tsofaffin mutane da suka haura shekara 65 tallafi a jihar Delta, uwargidar gwamna ta kaddamar a Asaba.
Tsofaffin yan APC a jihar Akwa Ibom sun fara nuna bacin ransu kan kalaman kakakin Majalisar dokokin jihar, wanda ya ve tikitin yan majalisa 26 na hannunsa.
Hukumar NSCDC ta tabbatar da cewa a shekarar 2025 kadai, ta kori manyan jami'ai 38 daga aiki bisa aikata laifuffuka da rashin biyayya wanda ya saba wa sokar aiki.
Alwan Hassan, wani jigo a jam'iyyar APC ya ce Ministocin Buhari sun samu dama kuma sun yi yadda suka ga dama, ya ce galibinsu kamata ya yi a ce suna gidan yari.
Kamfanin raba wutar lantarki na Ibadan, IBEDC ya ce an fara samun karancin wuta a yankunan da ke karkashinsa saboda iya kason da yake samu kenan daga TCN.
Ahmad Yusuf
Samu kari